Shirin na yau zai tattauna da Dakta Yusuf Ibrahim daga Belgium, kan har yanzu da sauran ‘Yan Nijeriya a Ukraine. Haka nan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 28/3/2022 ta wallafa. Akwai Kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Advertisement
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →
Join Our WhatsApp Channel