Shirin na mu na yau, zai yi tsokaci a kan yadda Manoma suka fara shirin sake komawa gona don yin noma a daminar bana, akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Talata 01/03/2022. Har ila yau, akwai labarun wasanni.
Advertisement
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →
Join Our WhatsApp Channel