Shirin na yau zai karanta karashen hirar da wannan jaridar ta yi da fitacciyar Jarumar Kannywood wato Mas’uda ‘Yar Agadas. Haka nan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 7/3/2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.