Shirin na yau, zai duba yadda ta kaya a babban taron jam’iyyar NNPP na ƙasa da aka yi a Abuja. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 31/03/2022. Har ila yau akwai labarun wasanni.
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →