A farkon shirin namu na yau za mu kawo muku tsaraba daga bikin mawakiya Aisha Isah wanda ta angonce da Alhaji Isma’il Abdullahi a kwanan nan kafin shigowar Azumi. Sannan akwai Labarun Wasanni da sharhi da tsokaci kan muhimman kanun labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 5/4/2022 ta ƙunsa