Shirin namu na yau Alhamis 07/04/2022 zai ƙunshi bayani a kan Azumin Ramadan daga bakin Shehu Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani). Sannan za mu dubi muhimman kanun labarai da rahotanni na Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 7/4/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Advertisement