Shirin na yau zai ƙunshi bayani a kan Azumin Ramadan kashi na biyu daga Shehu Isma’ila Umar Almaddah. Sai kuma sharhi a kan hirar da aka yi da jarumar masana’antar Finafinan Hausa ta Kannywood, Raliya Jibril sannan Sharhin muhimman kanun labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 11/4/2022 ta ƙunsa. Kana akwai kuma Labarun Wasanni da dumi-duminsu
Advertisement
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →
Join Our WhatsApp Channel