Shirin na mu na yau zai tattauna da Imrana Wada Nas kan hanyoyin da suka kamata a bi don samar da ‘yantakarar da suka dace. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 03/03/2022. Har ila yau, akwai labarun wasanni.
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →