LEADERSHIP Hausa ta makon nan, ta tattauna da Shugaban Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA), Buba Marwa, inda ya bayyana abin da ya sa suka ce a riƙa gwajin shaye-shaye kafin aure. Sannan akwai ƙarin wasu rahotanni musamman a fagen siyasa. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Advertisement
We’ve got the edge. Get real-time reports, breaking scoops, and exclusive angles delivered straight to your phone. Don’t settle for stale news. Join LEADERSHIP NEWS on WhatsApp for 24/7 updates →
Join Our WhatsApp Channel