Shirin namu na yau zai tsokaci ne a kan guguwar siyasar Jihar Zamfara data kai ga tsige mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusa za kuma mu duba wane hali ake ciki game da dokar zabe. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 24/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.